<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Mun Gode Maka, Ya Uba, Allahnmu LW29</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mun gode maka, ya Uba, Allahnmu,
 Don ka aiko da Ɗanka sabili da mu.

[V2]
 KORUS
 Ya Ubanmu, ai, mun gode don ka tuna da mu.
 Ka fisshe mu daga duhu, kai, ka cece mu.

[V3]
 2) Mun gode maka , ya Ubangjjinmu,
 Domin Ruhu Mai Tsarki, mai taimakonmu.
 Korus

[V4]
 3)Mun gode maka, ya mai yawan jinƙai,
 Don Littafi Mai Tsarki, gurasa ta rai
 Korus</lyrics>
<hymn_number>29</hymn_number>
</song>